IQNA

Zaman Zikiri A kasar Senegal

23:51 - July 08, 2018
Lambar Labari: 3482815
Bangaren kasa da kasa, mabiya darikar Tijaniyya a kasar Senegal suna da kyakkyawan tsari na gudanar da ayyukansu.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wannan fim da ke wannan labara an dauke shi ne a lokacin da mabiya darikar Tijjaniya suke gudanar da wazifa a garin Kaulak na kasar Senegal.

Sayyid Hassan Ismati shugaban karamin ofishin jakadancin Iran ya kasance daga cikin wadanda suke zaune a cikin sahun wazifa a babban masallacin Juma'a na garin kaulak.

3728417

 

captcha