Kafafen yada labarai na duniya sun bayyana gagarumin taron miliyoyin masoya Hosseini na ranar Arbaeen a Karbala.
Rahotanni sun ce a bana, masu ziyara miliyan 21 ne suka halarci zaman makokin shahidan a Karbala, lamarin da ya baiwa masu sa ido na kasa da kasa mamaki.