IQNA

Alaka Tsakanin Iran Da Jami’oin Addini A Kenya

Bangaren kasa da kasa, alaka na ci gaba da kara habbaka tsakanin Iran da jami’oin addini na kiristanci da musulunci a kasar Kenya

An Tarjama Fim Din Wilayar Eshq A Senegal

Bangaren kasa da kasa, an tarjama fim din wilayat Eshq a cikin harsunan kasar Senegal.

Martanin Kungiyar Kasashen Larabawa Kan Amincewa Da Kafa Kasar Yahudawa

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin HKI wacce ake kira Knesset ta amince da wata doka wacce ta tabbatar da wariya tsakanin mazauna haramtacciyar kasar,...

Zakaran Barcelona Zai Gina Masallai A Mauritania

Bangaren kasa da kasa, Usman Domble dan wasan kasar Faransa da ke awasa Barcelona yana shirin gina masallaci a a yankinsu da ke Maurtaniya.
Labarai Na Musamman
Wani Dan Masar Ya Rubuta Kur’ani Cikin Watanni 7

Wani Dan Masar Ya Rubuta Kur’ani Cikin Watanni 7

Bangaren kasa da kasa, Salama Salamuni wani dan kasar Masar ne mai shekaru 36 da ya rubuta kur’ani cikin watanni 7.
16 Jul 2018, 01:53
Iran Ta Maida Martani Kan Zarge-Zargen NATO

Iran Ta Maida Martani Kan Zarge-Zargen NATO

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da damuwar da shuwagabannin kasashe a kungiyar tsaro ta NATO suka nuna dangane da shirin tsaron...
13 Jul 2018, 23:41
An Karrama Kananan Yara Da Suka Hardace Kur’ani

An Karrama Kananan Yara Da Suka Hardace Kur’ani

Bangaren kasa da kasa, an karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani mai tsarki a kasar Masar.
12 Jul 2018, 23:54
Wani Shirin Bada Horo Na Hardar Kur’ani Ga Yara Masar

Wani Shirin Bada Horo Na Hardar Kur’ani Ga Yara Masar

Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shirin bayar da horo ga yara na kan hardar kur’ani a lardin Jiza na Masar.
12 Jul 2018, 23:52
Babban Mai Bada Fatawa A Australia Ya Rasu

Babban Mai Bada Fatawa A Australia Ya Rasu

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdulazim Alafifi babban mai bayar da fatawa na kasar Australia ya rasu a birnin Malburn.
11 Jul 2018, 22:51
An Girmama wasu Malamai Da Kuma Mahardata Kur’ani A Masar

An Girmama wasu Malamai Da Kuma Mahardata Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga cikin malaman makarntu da kuma mahardata kur’ani a lardin bani siwaif na masar.
09 Jul 2018, 23:33
Zaman Zikiri A kasar Senegal

Zaman Zikiri A kasar Senegal

Bangaren kasa da kasa, mabiya darikar Tijaniyya a kasar Senegal suna da kyakkyawan tsari na gudanar da ayyukansu.
08 Jul 2018, 23:51
Wani Malami A Kenya Ya Jaddada Wajabcin hadin kan Musulmi

Wani Malami A Kenya Ya Jaddada Wajabcin hadin kan Musulmi

Bangaren kasa da kasa, sheikh Abdulaziz ma'alim Muhammad mai bada fatawa agarin nakuro na kasar Kenya ya yi kira zuwa ga hadin kan musulmi.
08 Jul 2018, 23:49
Rumbun Hotuna