Bangaren kasa da kasa, musulmi ahlu sunna da dama ne suka halarci tarukan Ghadir da aka gudanar a birane daban-daban na kasar Bosnia.
Lambar Labari: 3483972 Ranar Watsawa : 2019/08/21
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan cika shekaru ashirin da biyu da kisan kiyan da aka yi wa musulmi a garin Srebrenica na Bosnia Herzegovina.
Lambar Labari: 3481699 Ranar Watsawa : 2017/07/14