iqna

IQNA

afghanistan
Bangaren kasa da , Jami'an tsaron kasar Afghanistan sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan Daesh da Taliban a wasu garuruwan kasar.
Lambar Labari: 3482811    Ranar Watsawa : 2018/07/05

Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wajen zaman taron malaman addinin Musulunci a kasar Afganistan.
Lambar Labari: 3482727    Ranar Watsawa : 2018/06/05

Bangaren kasa da kasa, daruruwan ‘yan kasashen ketare ne ke ci gaba da halartar wani shirin bayar da horo da aka bude a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482444    Ranar Watsawa : 2018/03/02

Jagoran Juyin Muslunci A Wurin Darasi:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran a lokacin da yake shiri fara bayar da karatu na bahsul kharij a yau Talata ya bayyana cewa hankoron Amurka na mayar da Daesh cikin Afghanistan da cewa, hakan hanya ce ta neman ci gaba da zama a cikin yankin.
Lambar Labari: 3482349    Ranar Watsawa : 2018/01/30

Bangaren kasa da kasa, wani harin ta’addanci a yankin mazauna mabiya mazhabar shi’a a Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwar jama’a.
Lambar Labari: 3481733    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, an tayar da wani bam a tsakaniyar masu juyayin ashura a yankin Balakh na kasar Afghansitan tare da kasha mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3480851    Ranar Watsawa : 2016/10/13