IQNA - Paparoma Francis ya ki ya ambaci sunan gwamnatin mamaya na Isra’ila a cikin addu’o’insa na mako-mako a ranar Lahadi; Yayin da ya ambaci Falasdinu.
Lambar Labari: 3490669 Ranar Watsawa : 2024/02/19
Doha (IQNA) Qatar Charity (QC) ta ba da sabis na kiwon lafiya kyauta da agajin gaggawa ga iyalan musulmi 'yan gudun hijirar Rohingya a Basan Char da Cox's Bazar.
Lambar Labari: 3489700 Ranar Watsawa : 2023/08/24
Tehran (IQNA) 'Yan gudun hijira Musulman Rohingya da ke sansanoni a yankin Cox's Bazar na kudancin Bangladesh sun yi maraba da matakin da Birtaniyya ta dauka na tsoma baki a shari'ar "kisan kare dangi" da ake yi wa Myanmar a kotun duniya.
Lambar Labari: 3487754 Ranar Watsawa : 2022/08/27
Bangaren kasa da kasa, ‘yan kabilar Rohingya sun ce majalisar dinkin duniya ta kasa daukar nauyin ilimin yaransu.
Lambar Labari: 3484133 Ranar Watsawa : 2019/10/08
Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483369 Ranar Watsawa : 2019/02/13