iqna

IQNA

watakila
Tehran (IQNA) Za a gudanar da gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na 62 na kasar Malaysia na tsawon mako guda daga karshen watan Mayun wannan shekara bayan shafe shekaru biyu ana gudanar da gasar saboda hana yaduwar cutar Corona.
Lambar Labari: 3487290    Ranar Watsawa : 2022/05/14